Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn

Bikin baje kolin kayayyakin Afirka

Ranar kasa da kasa ta yaran Afirka

Hira da Ahmed Umar Haza dalibin kwalejin koyon ilimin likitanci na Shenyang ta ksar Sin daga jihar Kano a Najeriya
Ra'ayoyinmu
• Yin hadin gwiwa tsakanin Sin da Amurka fata ne na al'ummun kasashen biyu
A jiya Laraba ne aka wallafa wani sako mai take "Idan kasar Amurka ta mayar da kasar Sin abokiyar gaba, za ta samu sakamakon da a hakika ba shi take so ba" a jaridar "The Washington Post" inda aka rubuta wa shugaba Donald Trump da majalisun dokokin kasar Amurka sakon a fili......
• Kasar Sin na da "cikakkiyar azama" a fannin kara bude kofarta ga ketare
A yayin taron kolin G20 da aka yi a birnin Osakar Japan, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya sanar da muhimman matakai 5, na hanzarta kara bude kofar kasar Sin ga ketare, sannan a yayin taron tattaunawa na lokacin zafi na Davos karo na 13 da ake yi a birnin Dalian na kasar Sin.....
More>>
Duniya Ina Labari
• An bude taron kolin dandalin raya tattalin arzikin duniya na shekarar 2019 a birnin Dalian
An gudanar da taron shekara-shekara na sabbin jagororin dandalin raya tattalin arzikin duniya na 2019 a birnin Dalian dake lardin Liaoning, na kwanaki uku, wanda ya gudana daga 1 zuwa 3 ga watan nan. Taken taro na wannan karo shi ne "Karfin jagoranci: Hanyar samun nasara a sabon yanayin da duniya ke dunkulewa waje guda."
More>>
Hotuna

Jigilar kaya ta jiragen sama

Dibar zuma

Wani dan kasar Turkiyya ya jawo kudan zuma masu nauyin kilogiram 10 a jikinsa

Wasu Yanyawa irin na Vulpes ferrilata na daji suna ko barci, ko wasa……
More>>
Mafiya Karbuwa
Bidiyo
• Hajiya Saibatu Zakari
Kwanakin baya wakiliyarmu Fa'iza Mustapha ta samu damar yin hira da Saibatu Zakari daga jihar Taraba na kasar Najeriya, wadda a yanzu ke karatu a fannin likitanci a nan kasar Sin......
More>>
• Hira da Ahmed Umar Haza dalibin kwalejin koyon ilimin likitanci na Shenyang ta ksar Sin daga jihar Kano a Najeriya
A wannan mako, za ku ji hira da muka yi da Ahmed Umar Haza, dalibi dake karatun fannin kiwon lafiya a kwalejin koyon ilimin likitanci na Shenyang dake lardin Liaoning, inda ya bayyana yadda harkokin karatunsa ke gudana da abubuwan da suka burge shi game da tsarin karatun kasar Sin, musamman kayayyakin gwaje-gwajen kiwon....
More>>
• Bikin baje kolin tattalin azriki da ciniki na farko tsakanin Sin da Afirka
A ranar Alhamis 27-29 ga watan Yulin shekarar 2019 ne, aka kaddamar da bikin baje kolin tattalin arziki da ciniki karo na farko tsakanin kasashen Sin da Afirka a birnin Changsha na lardin Hunan dake tsakiyar kasar Sin......
More>>
• An fitar da kungiyoyi 16 a sabon zagaye na gasar cin kofin kasashen Afirka
An kammala dukkan gasanni a wasan rukuni-rukuni na gasar cin kofin kasashen Afirka a jiya, an fitar da kungiyoyi 16 a sabon zagaye na gasar. Kungiyar wasan Mali ta kai matsayi na farko a rukunin E, kana Tunisia tana matsayi na biyu a rukunin, Angola da Mauritania sun samu matsayi na uku da na hudu, amma makin da Angola ta samu ya fi karanci idan aka kwatanta ta na sauran rukuni, don haka Angola ba ta shiga sabon zagaye ba.
More>>
• An gudanar da Makon Arewa na shekarar 2019 a birnin Jinzhou
A kwanan baya, daliban Nijeriya da suke karatu a nan kasar Sin sun kaddamar da bikin a birnin Jinzhou na lardin Liaoning na kasar Sin,  kuma sashen Hausa ya tura wakilansa zuwa wajen bikin, domin masu sauraro su ji irin wainar da aka toya a bikin na bana.
More>>

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China